COVI 19 LOAN 2021 SECOND BATCH
COVID-19 LOAN 2021 SECOND BATCH
Idan kana so ka nemi ranchen bashi wanda
gwamnatin Nijeriya ta sake bude wa mai suna "LOAN COVID-19" karkashin jagorancin "Nirsal Micro Finance Bank" yadda zakayi shine kada ka fara saka bvn naka kayi kokarin cike sauran bayanin ka kafin ka saka bvn naka bayan ka cike sauran bayanin ka,sai kazo ka saka bvn kana sakawa ka duba da kyau a saman vbn zai kaga TITEL idan ka shiga zaka ga abubuwan kamar haka MISS-MR-MRS sai ka zabe jinsin ka.
https://nmfbloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal
kana sakawa sai kayi back zakaga yana rolin idan sun kara duba maka cewar BVN ba daidai bane kada ka damu ka goge bvn naka sannan ka sake mayar dashi idan har bukatar ka bata biya ba hakan zakai tayi ko ka goge (MR) sai ka rubuta da kanka da yardar Allah zai bude maka sai ka cigaba da zuba bayanin ka.
A lura da kyau wurin cike wannan tsari idan baka sane ba ka tambayi hausa sun ce ma tambayi baya fata, domin mutane sun samu kuskure wurin cike nyif sai dai mu ce Allah ya kyauta.
https://nmfbloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal

0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home